MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DUBA KAGA: ZAFAFAN HOTUNAN ADAM A ZANGO GUDA 10 DA SUKAYI FICE A SATIN NAN

Fitaccen jarumi kuma mawaki Adam A Zango ya baje kolin sabbin hotunan sa a shafin sa na sada zumunta Instagram.

Hakika wadanna hotuna na jarumi Adam Zango sun janyo hankulan masoyan sa matukar gaske,sannan alamu sun nuna cewa Jarumin har yanzu tauraruwar sa na haska a masana’antar kannywood.

Marubuci:Haruna Sp Dansadau

Updated: 2018-02-06 — 1:56 pm
MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme