MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: RA’AYI

Shafin ra’ayoyin jama’a

DANJUMA DA DANJUMAI: ‘YAN DARIKAR TIJJANIYA DA ‘YAN SHI’A DUK JIRGI DAYA YA DAUKO SU-Inji Shehin Malami Dahiru Bauchi

Danjuma da Danjumai: ‘Yan Darika da ‘Yan Shi’a ‘Yan uwa ne Inji Shehun Tijjaniyya. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Babban Shehin Darika Dahiru Bauchi yayi magana game da Shi’a Shehun Darikar yace su da ‘Yan Shi’a ‘Yan uwan juna ne Dahiru Bauchi yace sun yi tarayya da ‘Yan Shi’a wajen son Manzon Allah. Sheikh Dahiru Bauchi yace […]

Gwamnatin Jihar Katsina, ba za tayi kasa a guiwa ba wajen ganin ta amso dukiyar al’umma da ta salwanta a shekaru biyu na karshen mulkin Gwamnatin da ta gabata.

DAGA M.K MAIKANO KANO Gwamna Aminu Bello Masari ya tabbatar da haka bayan da ya amshi rahoton wucin gadi na Kwamitin Shari’a da Gwamnati ta kafa a shekarar da ta gabata domin tantancewa tare da tabbatar da gaskiyar abinda ya faru da dukiyar al’umma a cikin wancan lokaci. Gwamnan ya bayyana cewa Gwamnatin da ta […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme