MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: MA’AURATA

MA’AURATA KADAI: MUHIMMANCIN JIMA’I DA SANYIN SAFIYA YANA KARA LAFIYA DA WALWALAR AURE

Don Ma’aurata: Muhimmancin Jima’i Da Sanyin Safiya Ga Lafiya Da Walwalar Ma’aurata Don Ma’aurata Kadai… Farfesa Musa Yakubu, na jami’ar Ilorin, a wata lakca da ya gabatar mai taken “Knocking Down the Barriers to Four O’Clock Activities” (Yaye Hijabin Da Ke Tsakaninka Da Muhimman Al’amuran Karfe Hudu [na safiya]), ya bayyana jima’in sanyin safiya a matsayin wani […]

YADDA ZAKI MALLAKE MIJIN KI?

YADDA ZAKI MALLAKE MIJIN KI? Dayawa yan matan arewa ko nace qasar hausa suna da wani naqasu a soyayya HAKAN TASA SHAURAN QABILU SUKAFISU CIN RIBAR SOYAYYA. ABUN MAMAKI SAIKAGA WACCE TAKE YARE GATA MUMMUNA AMMA SAURAYINTA DUDDUNIYA BA WACCE YAKESO SAI ITA YADDA YAKE MARARI AKANTA DA SONTA. SAKAMAKON KULAWA DA TAKE BASHI A […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme