MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: MA’AURATA

KARANTA KAJI: KURA KURAI 10 DA MA’AURATA KE AIKATA WA A LOKACIN JIMA’I DA SUKA SABAWA TARBIYAR ADDINI

Dausayin Ma’aurata: Kurakure 9 A Lokacin Jima’i Da Ke Da Illa Ga Lafiya, Da Addini Da Tarbiyar Dan Da Za A Samu Akwai abubuwa da yawa wadanda Ma’aurata suke aikatawa a lokacin Jima’insu. Kuma wadannan abubuwan suna da illoli masu yawa dangane da lafiyarsu jikinsu ko addininsu. Ga wasu ‘yan kadan Zan lissafo: 1. RASHIN […]

MA’AURATA: TSOTSAR AL’AURA A LOKACIN JIMA’I YANADA MATUKAR ILLA GA LAFIYAR JIKI-Inji Wani Likita

Wani Shaihun malami, Farfesa Adegboyega Fawole na asibitin koyarwa na jami’ar Ilorin, UITH ya gargadi al’umma da su guji dabi’ar nan na tsotsar al’aura a yayin jima’i, abinda Farfesan ya ce ya haddasa samuwar wata cuta mai suna Human Papiloma virus (HPV) a makoshin mutane jinsin maza da mata da dama Farfesa Fawole wanda kwararre […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme