MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: LAFIYA UWAR JIKI

MA’AURATA: TSOTSAR AL’AURA A LOKACIN JIMA’I YANADA MATUKAR ILLA GA LAFIYAR JIKI-Inji Wani Likita

Wani Shaihun malami, Farfesa Adegboyega Fawole na asibitin koyarwa na jami’ar Ilorin, UITH ya gargadi al’umma da su guji dabi’ar nan na tsotsar al’aura a yayin jima’i, abinda Farfesan ya ce ya haddasa samuwar wata cuta mai suna Human Papiloma virus (HPV) a makoshin mutane jinsin maza da mata da dama Farfesa Fawole wanda kwararre […]

AMFANIN ZUMA GUDA GOMA 10

lallai zuma tana da amfani kamar haka……………………………………………………………….? tana kashi kwayar cutar bakteriya da fungas tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa tana taimako ga maimura da tari ko atishawa tana maganin gudawa tana maganin gyambon ciki tana karfafa garkuwan jiki tana yin kariya da cutittikan zuciya tana sanya kuzari a jiki tana rage […]

MAHIMMAN LOKUTAN DA YAKAMATA MUTANE SUDUNGA CIN A BINCI

wato mahimman lokutan sune kamar haka…………………………………………………………….? DA SAFE ?……kana tashi da minti talalati kaci abinci kamar misalin karfe bakwai ko takwasba sai goma tayi ba haka ya kamata kadinga yi ko kiyi duk safe DA RANA ?……ka tabbata kaci abinci karfe shabiyu da rabi zuwa karfe biyu ba a so kaci abincinrana karfe hudu ko biyar hakan […]

MAGANIN KARFIN MAZA A SAUWAKE

Ka samu Mazakutar Bijimin Sa. Wanda ba’a dandake shi ba. Ka dafa tare da ‘danyar chitta da Manguli. (Kar a sanya Gishiri ko maggi, amma za’a sanya dukkan kayan Qamshi). Idan ya dahu sai ka rika ci. Zaka rika maimaitawa daga lokaci zuwa lokaci. Idan kuma Qarfi ake bukata, asamu Mazakutar Karakanda (wani dabba mai […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme