MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: LABARAI

Shafin Labarai

YAN SANDA SUN KAMA FASHOLA

JAMI’AN YAN SANDA SUN KAMA FASHOLA Daga Auwal M Kura Sashin Fikira Da Bayanan Sirri Na Hukumar Yan Sandan Najeriya (IRT) Sunyi Nasar Kama Hamshin Dan Ta’adda Dake Fashi Da Makami Da Rundunar Ta Dade Tana Nema , Dan Ta’addan Mai Suna Usman Fashola,Wanda Akafi Sani da Awolawo Dan Kimanin Shekaru 31 Yana Daga Cikin […]

Kadaria Ahmed ya gabatarda Ministan kudi Mrs. Kemi Adeosun, da shugaban FIRS, Mr. Tunde Fowler da sauransu a tattaunawar dasukayi a gidan Talabijin akan VAIDS

Domin himmatuwar tabbatar da ya kasa sun yi aiki ga dokar (VAIDS) kafin karshen 31 ga watan march. an karfafama masu biyan kudin harajin dake kasarnan da suci gaba da biyan kudin su kamar yadda suka saba, wanda suka fara tun 1st july 2017. a wannan karshen, kadaria ahmed ministan kudi mr. kemi adeosun, shugaban […]

Anyi Jana’izar mutane sama da talatin da wasu ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Birani dake karamar hukumar mulki ta Zurmi a jahar Zamfara

Copied from muawiyya abubakar zurmi Anyi Jana’izar mutane sama da talatin da wasu ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Birani dake karamar hukumar mulki ta Zurmi a jahar Zamfara . Da yamancin jiya ne wasu yan bindiga suka kai mummunan hari a kauyen Birani dake cikin karamar hukumar mulki ta Zurmi dake Jahar Zamfara, ‘yan […]

KARANTA KAJI: DAN KABILAR IBO INYAMURI NE YAYI NASARAR TARWATSA SANSANIN YAN BOKO HARAM A DAJIN SAMBISA-Inji Kashim Shettima

Inyamuri Ne Dan Jihar Imo Yaci Galabar ‘Yan Boko Haram  A Dajin Sambisa-Inji Kashim Shettima. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gwamnan jihar Borno kashim shettima ya bayyana cewa mutumin da yayi nasarar tarwatsa babban sansanin kungiyar ‘yan boko haram a wanna karon inyamuri ne dan jihar Imo. Kamar yadda majiyarmu ta Dandalin Mujallarmu,keda labari gwamnan yayi wannan jawabi […]

KARANTA KAJI: HUKUMAR NDLEA TA KAMA WANI MUTUM MAISUNA SALISU DAKE SAFARAR MAKAMAI DAGA JIGAWA ZUWA JIHAR BENUWE

Hukumar NDLEA Ta Kama Wani Mutum Maisuna Salisu Dake Kokarin Haurawa Da Makamai Jihar Benue Daga Jigawa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jami’an tsaro na hukumar NDLEA sun cafke wani mutum maisuna Salisu dake kokarin haurawa da bindigo zuwa jihar Benue. Shugaban jami’an tsaro na hukumar NDLEA reshen jihar jigawa masu yakar shige da fice na miyagun […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme