MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: LABARAI

Shafin Labarai

Kadaria Ahmed ya gabatarda Ministan kudi Mrs. Kemi Adeosun, da shugaban FIRS, Mr. Tunde Fowler da sauransu a tattaunawar dasukayi a gidan Talabijin akan VAIDS

Domin himmatuwar tabbatar da ya kasa sun yi aiki ga dokar (VAIDS) kafin karshen 31 ga watan march. an karfafama masu biyan kudin harajin dake kasarnan da suci gaba da biyan kudin su kamar yadda suka saba, wanda suka fara tun 1st july 2017. a wannan karshen, kadaria ahmed ministan kudi mr. kemi adeosun, shugaban […]

Anyi Jana’izar mutane sama da talatin da wasu ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Birani dake karamar hukumar mulki ta Zurmi a jahar Zamfara

Copied from muawiyya abubakar zurmi Anyi Jana’izar mutane sama da talatin da wasu ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Birani dake karamar hukumar mulki ta Zurmi a jahar Zamfara . Da yamancin jiya ne wasu yan bindiga suka kai mummunan hari a kauyen Birani dake cikin karamar hukumar mulki ta Zurmi dake Jahar Zamfara, ‘yan […]

KARANTA KAJI: DAN KABILAR IBO INYAMURI NE YAYI NASARAR TARWATSA SANSANIN YAN BOKO HARAM A DAJIN SAMBISA-Inji Kashim Shettima

Inyamuri Ne Dan Jihar Imo Yaci Galabar ‘Yan Boko Haram  A Dajin Sambisa-Inji Kashim Shettima. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Gwamnan jihar Borno kashim shettima ya bayyana cewa mutumin da yayi nasarar tarwatsa babban sansanin kungiyar ‘yan boko haram a wanna karon inyamuri ne dan jihar Imo. Kamar yadda majiyarmu ta Dandalin Mujallarmu,keda labari gwamnan yayi wannan jawabi […]

KARANTA KAJI: HUKUMAR NDLEA TA KAMA WANI MUTUM MAISUNA SALISU DAKE SAFARAR MAKAMAI DAGA JIGAWA ZUWA JIHAR BENUWE

Hukumar NDLEA Ta Kama Wani Mutum Maisuna Salisu Dake Kokarin Haurawa Da Makamai Jihar Benue Daga Jigawa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jami’an tsaro na hukumar NDLEA sun cafke wani mutum maisuna Salisu dake kokarin haurawa da bindigo zuwa jihar Benue. Shugaban jami’an tsaro na hukumar NDLEA reshen jihar jigawa masu yakar shige da fice na miyagun […]

KARANTA KAJI: SHEHIN MALAMI DAN KASAR AUSTRALIA MUHAMMAD TAWHID YA TSALLAKE TARKON WANI DAN DAMFARA A NAJERIYA

Na Tsallake Tarkon Dan Najeriya Da Yayi Kokarin Damfara Ta A Shafin Sada Zumunta Tuwaita-Inji Muhammad Tawhid. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Malamin addinin islama na kasar Australia Iman Muhammad Tawhid ya tsallake tarkon wani dan Najeriya Daya so damfarar sa makudan kudade a shafin sadarwa na zamani tuwaita. Iman Muhammad Tawhid haifaffen dan kasar Australia ne,asalin […]

DANDALIN KANNYWOOD: KASUWAR HAUSA FIM TA FADI WARWAS SABODA YAWAN HASKAWA A GIDAJEN KALLO NA SINIMA-Inji Kananan ‘Yan Kasuwa

Mun Daina Cinikin Kaset Sosai Saboda Yawan Haskawa A Gidajen Sinima-Inji Kananan ‘Yan Kasuwa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda majiyarmu ta Dandalin Mujallarmu,keda labari daga cibiyar masana’antar fina finai ta kano da wasu kananan ‘yan kasuwa dake sana’ar saida kaset a garin kano da kewaye. Su dai wadannan kananan ‘yan kasuwa sunyi korafi ne game da […]

HAMSHAKIN MAI KUDI NA DUNIYA BILL GATE ZAI HALACCI BIKIN DIYAR ALIKO DANGOTE FATIMA-Karanta Kaji

         Hamshakin Mai Kudi Na Duniya Bill Gate Zai Zo Bikin Diyar Dangote Fatima Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda majiyar ta Dandalin Mujallarmu,keda labari shahararren hamshakin mai kudi na duniya Bill gate zai halarci bikin diyar Aliko Dangote Fatima wanda za’ayi anan Najeriya a watan 3 na wannan shekarar. Kwanan nan ne dai […]

DUBA KAGAHOTUNA: SHUGABA BUHARI YAKAI ZIYARA JIHAR NASARAWA A SAFIYA YAU TALATA-Karanta Kaji

Shugaba Yakai Ziyara Ta Musamman Garin Lafiya Dake Jihar Nasarawa  Saboda Duba Wasu Aiyuka. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shugaban kasa Muhammad Buhari a safiyar yau talata 6 ga watan Fabrairu yayi tattaki na musamman zuwa jihar Nasarawa saboda duba wasu muhimman ayyuka da kuma bude wasu kananan asibitoci a garin Lafia. Kamar yadda majiyar ta Dandalin Mujallarmu,keda […]

DANDALIN KANNYWOOD: JARUMI ADAM ZANGO YA GARGADI DARAKTOCI MASU ZALUNTAR KANANAN JARUMI A MASANA’ANTAR SHIRYA FINA FINAN HAUSA-Karanta Kaji

INA KIRA GA MANYAN DARAKTOCI DA FURODUSA DAMU DAINA ZALUNTAR KANANAN JARUMAI MASU TASOWA A WAJEN AIKI-Inji Adam Zango A Yau wasu daga cikin Jarumai MAZA da MATA tsofaffi da manya da kananan da wani bangare na Maaikata a kannywood. Suka kai kara da kukan wasu manyan producers da kananan su.! Gurin Hukumar tace fina-finai. […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme