MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: FILM

DANDALIN KANNYWOOD: A KARON FARKO FIM DIN RAHAMA SADAU RARIYA YA LASHE KYAUTAR AWARD NA FINA FINAI A SHEKARAR 2017-Karanta Kaji

Rahama Sadau ta yi zarra: Tashin farko, Rariya ya kere ma Mansoor, Dan Kuka da Zinaru a masana’antar Kannywood Fitacciyar jarumar Fim din nan da aka sallama daga Kannywood, Rahama Sadau ta kafa tarihi, inda tashin farko, Fim din yayi suna tare da karbuwa a masana’antar Kannywood. Jaridar Pulse ta ruwaito Fim din na Rariya […]

DANDALIN KANNYWOOD: NA FARA WAKA NE SABODA SOYAYYA-inji Mawaki Umar M.Shareef

Dandalin Kannywood: Na Fara Waka Ne Saboda Soyayya-Inji Mawaki Umar M.Shareef Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren mawaki kuma sabon jarumi wato Umar M.Shareef ya bayyana babban dalilin musabbin fara shigar sa harkar waka . Mutane da dama dai sunfi ganin mawakin amatsayin wanda yafi kwarewa sosai a fannin wakokin soyayya,inda wasu har suke danganta iyawar sa […]

DANDALIN KANNYWOOD: MARYAM BOOTH TA BAYYANA SOYAYYAR TA GA SABON SAURAYIN TA-KARANTA KAJI

Daga Kannywood: Maryam Booth ta zazzaga ma Saurayinta kalaman Soyayya Fitacciyar jarumar Fina finan Kannywood Maryam Booth ta bayyana soyayyarta ga Sahibinta, wanda bata bayyana sunansa ba a shafinta na Instagram, inji rahoton Kannywood Scene. Majiyar Dandalin Mujallarmu.com ta shaida cewa Maryam Booth ta yi ma wannan Saurayi nata kalaman Soyayya ne yayin dayake bikin […]

DANDALIN KANNYWOOD: JARUMA HADIZA GABON TA CACCAKI WANI SAURAYI DAYA BATA SHAWARA AKAN TA FIDDA MIJIN AURE-Karanta Kaji

Jaruma Hadiza Gabon Ta Caccaki Saurayin Daya Bata Shawara Ta Fidda Mijin Aure Akan Shafinta Na Tuwaita. Shahararriyar jaruma Hadiza Aliyu Gabon mai shekaru 28 da haihu ta sanya wani sabon hotun ta akan shafinta na Tuwaita,domin nunawa masoyan ta kauna da soyayya. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Inda Daga Cikin Masoyanta wadanda sukayi ‘Comment” da yabawa […]

DANDALIN FINA FINAI: A KARON FARKO RAHAMA SADAU TA LASHE KYAUTAR AWARD NA MASANA’ANTAR FINA FINAN KUDU-Hotuna

Farawa da iyawa! Jaruma Rahma Sadau ta lashe kyauta a masana’antar fina-finan kudu. Farawa da iyawa fitacciyar jarumar nan ta wasannin fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood da a kwanan baya aka dakatar da ita da kuma ta shilla zuwa masana’antar fina-finan kudancin kasar nan na Nollywood tuni har ta fara lashe kyauta. Mun samu dai […]

ZABEN GWARZON JARUMI KO JARUMA NA 2017,ZAKA IYA TURAWA DA SAKO NA ZABEN GWARZON KA KO JARUMAR KA-(ku Kalli List Din A Kasa)

CITY PEOPLE MOVIE AWARDS 2017: Zabi Jarumanka Na Kannywood Don Taimaka Musu Lashe Kanbi A Rukunai Daban-Daban A ranar Lahadi, 8 ga watan Octoba, 2017 ne za a gabatar da gagarumin bikin karrama jaruman finafinan Nijeriya tun daga kan na turanci zuwa na Hausa zuwa na Yarbanci da na iyamuranci da ma masu fitowa a […]

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJ’UN: ALLAH YAYIWA DAN AUTAN MAWAKAN HIP HOP NA HAUSA DA TURANCI RASUWA LIL AMEER JIYA DA DADDARE

        Mutuwa Rigar Kowa Babu Yaro Babu Babba. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wannan yaro da kuke gani,sunansa Lil Ameer,yaro ne dan shekara 13 da Allah ya bashi fasaha da basira wajen fagen wakokin Hip Hop na hausa da turanci. Lili Ameer dan asalin jihar kano ne. Ya rasu jiya da daddare,inda ayau juma’a […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme