MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: ADDINI

Shafin Addini

KARANTA KAJI:MUSABBABIN ABINDA DAKE FARUWA A KASAR BURMA TSAKANIN MABIYA ADDININ BUDDHA DA MUSULMAI KASHI NA 1

Cin Zarafin bil-adama: Kisan kare dangi da limaman addinin Buddha ke yi wa musulmi a kasar Burma kashi na daya. Sabbin hotuna masu tayar da hankali dake fitowa daga kasar Myanmar, wato Burma, kasa mai makwabtaka da Indiya da China, masu daga hankali, kisan gilla kan yara kanana, mata da gajiyayyu, tsoffin da samari, duk […]

MA’AURATA KADAI: MUHIMMANCIN JIMA’I DA SANYIN SAFIYA YANA KARA LAFIYA DA WALWALAR AURE

Don Ma’aurata: Muhimmancin Jima’i Da Sanyin Safiya Ga Lafiya Da Walwalar Ma’aurata Don Ma’aurata Kadai… Farfesa Musa Yakubu, na jami’ar Ilorin, a wata lakca da ya gabatar mai taken “Knocking Down the Barriers to Four O’Clock Activities” (Yaye Hijabin Da Ke Tsakaninka Da Muhimman Al’amuran Karfe Hudu [na safiya]), ya bayyana jima’in sanyin safiya a matsayin wani […]

ABIN AL’AJABI: AN YANKEWA WANI MUTUM HUKUNCIN DAUREN RAI DA RAI SABODA YAYI TUSA A MASALLACI

An yankewa wani hukuncin rai-da-rai kan yawaita tusa a masallaci. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa wani alkalin Kasar Pakistan ya yanke ma wani matashi mai suna Mohammed Al-Wahabi mai shekaru 33 a duniya hukuncin daurin rai-da-rai,an yanke wa matashin hukuncin ne sakamakon yawan tusa da ya yi har sau 17 […]

DANJUMA DA DANJUMAI: ‘YAN DARIKAR TIJJANIYA DA ‘YAN SHI’A DUK JIRGI DAYA YA DAUKO SU-Inji Shehin Malami Dahiru Bauchi

Danjuma da Danjumai: ‘Yan Darika da ‘Yan Shi’a ‘Yan uwa ne Inji Shehun Tijjaniyya. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Babban Shehin Darika Dahiru Bauchi yayi magana game da Shi’a Shehun Darikar yace su da ‘Yan Shi’a ‘Yan uwan juna ne Dahiru Bauchi yace sun yi tarayya da ‘Yan Shi’a wajen son Manzon Allah. Sheikh Dahiru Bauchi yace […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme