MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

Category: ADDINI

Shafin Addini

KARANAT KAJI: INGANTACCIYAR LAFIYA DA SALLOLI 5 NA YINI KE SAMARWA A JIKIN DAN ADAM A KOWACE RANA

SALLOLI BIYAR NA YINI SUNA KARA LAFIYA MAI INGANCI GA JIKIN DAN ADAM.  Marubuci:Haruna Sp Dansadau Hakika Salloli biyar da mukeyi ayini a kowace suna  karawa dan Adam lafiya  da kuma kara  bude  masa  kofofin samu, bayan  ladar  da zai samu. Sannan  kuma  Suna  karawa mutum  kusanci  gun  Allah da tsoronsa.   1- sallar Asubah: […]

MA’AURATA: INA SAN MIJINA AMMA NA KASA BARI SADUWA TA SHIGA TSAKANIN MU SABODA TSARON KANJAMAU-Inji Wata Matar Aure

Naki Saduwa Da Mijina Nane Saboda Tsoron Kanjamau – Wata Matar Aure Ta Shaidawa Kotu Daga Auwal M Kura 10/1/2018 Wata Mata Mai SunaBayonle Bamidele, A Ranar Talata 9/1/2018 Ta Bayyanawa Wata kotu Dake Idi-Ogungun Agodi,a Ibadan,Cewa Tana Kin Amincewa Da Mijinta Saduwa Da Ita Ne Saboda Tsoron Ta Dauki Cutar Kanjamau, Hakan Na Kunshe […]

KARANTA KAJI:ANATSE

                 KARANTA ANATSE. *MISALI* Bayan na dauki wani lokaci mai tsayi ina kwance ina bacci sai naji matata tana ta tashina daga bacci, babban abinda ya bani mamaki shine yadda na farka kuma nakemata magana cewa ME KIKE BUKATA? Amma ita kwata kwata batajin maganar da nakemata, amma […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme