MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI LAIFUKA UKU DA ZASU IYA HARAM TA MAKA SHIGA ALJANNA MUDDIN BAKA TUBA BA

1 – MUTUM NA FARKO MAI DAUWAMA CIKIN SHAN GIYA,WANDA HAR TA ZAME MISHI JIKI WATO BAZAI IYA RAYUWA BA SAIDA ITA.
2 – MUTUM NA BIYU SHINE MAI SABAWA IYAYENSA,MUDDUN KASAN KANA SABAWA IYAYE TO KANA CIKIN WANDA BAZA SU SHIGA ALJANNA BA.
3- CIKON NA UKUN SU SHINE MUTUM MARA KISHIN IYALAN SA.

Muna rokon ALLAH Ya bamu ikon bin iyayen mu dama sauran dokokin Da ALLAH Ya shinfida mana.

Updated: 2017-12-12 — 7:56 am

4 Comments

  1. To Allah ya karemu kuma ya bamu ikon tsarewa

  2. Allah yabamu ikon yimusu biyayya…

  3. To Allah ya karemu kuma ya bamu ikon tsarewa

  4. Musbahu A Aliyu

    Allah Kasa Mugama Lafiya Ameen

Comments are closed.

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme