MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

KARANTA KAJI: DALILAI 40 DAKE JANYO MUTUWAR AURE TSAKANIN MA’AURATA

Daga Malam Aminu Ibrahim Daurawa Assalamu Alaikum. Ga wasu dan tunatarwa dana gani a cikin wani littafi,wanda naga ya dace inyi sharing da saura mata don kowa ya karu.

Dalilai 40 da suke jawo sakin aure:-

1- Rashin ilimin zamantakewar aure.

2- Al’adu

3- Bidi’o’i (kamar lefe,gara d.s)

4- Rashin binciken halin miji kafin aure

5- Rashin binciken halin mace kafin aure

6- Matsalar iyayen miji

7- Matsalar iyayen mace

8- Matsalar dangin miji

9- Matsalar dangin mace

10- Rashin tsafta

11- Rashin iya kwalliya

12- Rashin iya magana

13- Rashin iya ciyarwa

14- Rashin iya kwanciyar aure

15- Rashin adalci

16- Goyon kaka (‘yar shagwaba)

17- Auren kisan wuta

18- Zaman gidan haya

19- Ruwan ido wajen neman aure

20- Cin amanar aure

21- Auren bariki

22- Auren mace dan kudinta

23-Auren dole

24- Talauci

25- Qawaye

26- Zafin kishi

27- Rashin haihuwa

28- Rashin ladabi

29- Shaye-shayen kayan maye

30- Qannen miji

31- Abokan miji

32- Sata

33- Gulma

34- Tsananin damuwa

35- Waya(phone)

36- Rashin lafiyan miji wajen gamsar da mace

37- Rashin lafiyan mace wajen gamsar da miji

38- Sharrin boka

39- Rashin shawara tsakanin miji da mata

40- Aikin mace (kasancewar ta ‘yar kasuwa, ma’aikaciyar gwamnati da sauransu.

 

Updated: 2017-09-27 — 8:30 pm
MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme