MUJALLARMU

...ILIMANTAR DA AL'UMMAR MU

DANJUMA DA DANJUMAI: ‘YAN DARIKAR TIJJANIYA DA ‘YAN SHI’A DUK JIRGI DAYA YA DAUKO SU-Inji Shehin Malami Dahiru Bauchi

Danjuma da Danjumai: ‘Yan Darika da ‘Yan Shi’a ‘Yan uwa ne Inji Shehun Tijjaniyya. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Babban Shehin Darika Dahiru Bauchi yayi magana game da Shi’a Shehun Darikar yace su da ‘Yan Shi’a ‘Yan uwan juna ne Dahiru Bauchi yace sun yi tarayya da ‘Yan Shi’a wajen son Manzon Allah. Sheikh Dahiru Bauchi yace […]

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJ’UN: ALLAH YAYI WA MAHAIFIN MAWAKIYA FATI NIJAR RASUWA

Dandalin Kannywood: Mahaifin mawakiya Fati Nijar ya rasu. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Allah ya yiwa mahaifin Mawakiya, Jaruma Fati Nijar rasuwa. Dandalin Mujallarmu.com ta samu labarin cewa ya rasune bayan yayi gajeriyar rashin lafiya. Jarumai da yawa sun rashin mahaifansu wani uwa ya rasa wani kuma uba ya rasa. Amadadin wannan dandali na mu muna yiwa […]

DANDALIN KANNYWOOD: RAHAMA SADAU TA DAWO HARKAR FIM DIN HAUSA DA KAFAR DAMA-(Karanta)

Dandalin Kannywood: Jaruma Rahma Sadau ta dawo harkar fim din Hausa da kafar dama (Karanta). Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tun bayan da aka kori Rahma Sadau daga kungiyar masana’antar fina finan hausa, sai ta koma yin fina finan Hollywood (American film da kuma Nollywood (fina Finan Kudancin Nageria). Bayan jarumar tagane ta aikata laifi, ta bayar […]

MUJALLARMU © 2017 Frontier Theme